Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Tsarabar Juma’a: Aiki Mafi Girman Daukaka A Ranar Juma’a

Tsarabar Juma'a: Aiki Mafi Girman Daukaka A Ranar Juma'a

0 328

Ga wasu daga cikin aikin da suka fi girman daukaka a ranar juma’a

“عن حماد بن عثمان ، أنّهُ سأل أبا عبد الله (عليه السلام) قال : أخبرنا عن أفضل الأعمال يوم الجمعة ؟ فقال : الصلاة على محمد و آل محمد مائة مرة بعد العصر ، و ما زادت فهو أفضل”

Karanta wannan: SHA’AWA, BABBAN TARKON SHAI’DAN – Daga Zauren Fiqhu

 

Daga Hammad bn Usman, cewa ya tambayi Imam Sadiq (a.s) cewa: Ka ba mu labarin mafi girma da daukakar ayyukan ranar Juma’a. Sai ya ce: “Salati ga Annabi Muhammadu (s) da Alayensa sau dari bayan (sallar) La’asar, abin da ya karu kan hakan kuwa shi ya fi”.

 

Karanta wannan: An Tsince Gawarwakin Wasu Mutane 2 A Birnin Tarayya Abuja

 

A wani hadisin kuma an tambaye shi (a.s) kan yadda za a yi salatin sai ya ce ka ce:

 اَللّهمَّ صَلِّ على محمّدٍ وآلِ محمّد، وعجِّلْ فَرَجَهم

Karanta wannan: Ana Shirin Kaiwa Jahar Taraba Hari – Inji Gwamnan Jahar

 

Allah Ya sanya mu daga cikin masu yawaita Salati da Annabi da Alayensa (a.s).

Barkanmu da Juma’a, Allah Ya maimaita mana

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...