Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Kalli Yadda Uwargidan Osibanjo Ta Durkusa Gwiwa Biyu Domin Gaida Yakubu Gowon

0 267

Uwargidan mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbanjo ta durkusa gwiwa biyu domin gaishe da tsohon shugaban kasa na lokacin mulkin Soji Janar Yakubu Gowon a bikin shirin kirisimeti da aka gudanar a fadar shugaban kasa a daren jiya Alhamis.

Hotunan nan dai ya cigaba da yaduwa a yanar gizo inda jama’a da dama suka yi ta jinjinawa tarbiyyar Dolapo na girmama manya.

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...