Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

Ziyarar Kano: Shugaba Buhari Zai Kaddamar Da Kamfanin Mai

0 135

Shugaba Muhammadu Buhari zai kaddamar da kamfanin man abinci na Gerawa Oil da ke unguwar Tokarawa a Birnin Kano.

 

Karanta wannan: Buhari Ba Shi Da Hurumin Kara Neman Takara Ba; Aisha Yesufu (Bidiyo)

A sanarwar da shugaban rukunin kamfanonin Gerawa Alhaji Isah Gerawa ya bayar ta ce za a kaddamar da bikin bude kamfanin ne da safiyar yau Alhamis 7 ga watan Disamba 2019.

 

Karanta wannan: Shugaba Buhari Ya Yiwa Fursunoni 500 Afuwa A Jihar Kano

Ya ce tuni sun kammala shirye shiryen da suka wajaba domin tarbar shugaban kasa inda ya yi kira ga alumma su fito su yi dafifi domin yiwa shugaban kasar lale marhaban.

 

Comments
Loading...
Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...