Samu labatai da duminsu, tsugungumi, gulma, labarin finafinai da taurari, mawaka, makada da wakoki, zamantakewa, hirarraki da sauran abubuwa na musamman. Karanta abubuwan da muka zo maka da su yau!

AL’UMMATA shafin yanar gizo ne da aka ƙirƙire shi don yaɗa bayanan da za

su daɗa ilimantar da tsaka-tsakin Bahaushe, su faɗakar da shi, su zaburar da shi,

sannan kuma su nishaɗantar da shi duk a cikin zubi da salo mai ban ƙaye kuma

a cikin kyakkyawar Hausa. Shafi ne da zai himmatu wajen tattauna matsalolin

malam Bahaushe tare da lalubo bakin zaren matsalolin da kuma yadda za a

warware su. Shafin Al’ummata, zai yi ƙoƙarin yaɗa kyawawan al’adu, ɗabi’u da

ɗaukacin yadda malam Bahaushe ke gudanar da rayuwarsa domin duniya ta

daɗa fahimtar wanene Bahaushe. Shafin Al’ummata zai yi ƙoƙarin duban

malam Bahaushe a duk faɗin duniya a matsayin al’umma ɗaya.

Al’ummata.. Harshe ɗaya, Murya ɗaya, Al’umma ɗaya.

Dakacemu....

Shiga tsarin samun sakonninmu.

Shin kana son ka ke samun haske akan dukkan abubuwan da ke wakana a shafin Alummata? Shigar da adireshin email dinka da sunanka a nan kasa, za ka yi farin ciki ka aikata hakan...